News

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Wani Hazikin Sojan Nigeria Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman Ya Rasu A Wajen Kare Kasarsa Nigeria

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Wani Hazikin Sojan Nigeria Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman Ya Rasu A Wajen Kare Kasarsa Nigeria

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Wani Matashi Sojan Nijeriya, Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman Ya Rasu A Wajen Kare Kasarsa Nigeria.

Wasu Rahotanni Da Muke Samu Yanzu Yanzu Na Cewa, Hazikin Sojan Nigeria Wanda Ya Bada Kasa Daga Nigeria Ya Rasu.

Kamar Yadda Kafafen Watsa Labarai Sukaita Wallafa, Ciki Kuwa Harda Shafin Jaridar Rariya Cewa.

Wani Matashi Sojan Nijeriya, Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman Ya Rasu Sakamakon Harin Kwantan Baunan Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Musu A Jiya

Rahotanni sun nuna cewa shekarar sa uku da shiga aikin soja Allah Ya Amshi Abinsa.

Haka Zalika Wannan Matashi Nada Burin Bada Gudun Mawa Don Kare Rayuka Dama Al’ummar Kasarsa Nigeria.

Tabbas Wannan Ba Karamin Rashi Akai Ba Musamman Ma Garemu Yan Arewacin Nigeria Dama Kasa Baki Daya.

Anan Muke Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa, Idan Tamu Tazo Yasa Mu Cika Da Imani Amin.

Ku Kalli Cikakken Rahoton

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button