Kannywood News

BIDIYO: Ku Kalli Yadda Maryam Yahaya Keshan Rawa Tare Da Girgiza Kirji Akan Dandali A Kasar Larabawa

BIDIYO: Ku Kalli Yadda Maryam Yahaya Keshan Rawa Tare Da Girgiza Kirji Akan Dandali A Kasar Larabawa

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa, An Hango Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya Na Tikar Rawa.

Jarumar Wadda Aka Hangota Na Jijjaga Kirji A Wani Dandali Da Wata Balarabiya Ke Rawa.

Tare Da Wasu Samari Dana Manyan Mutane Dake Daukar Su A Bidiyo Da Wayoyin Su.

Wanda Alamu Suka Nuna Cewa Kamar A Kasar Dubai Aka Dauki Wannan Bidiyon.

Kasancewar Jarumar Na Da Saurin Zuwa Kasar Dubai Domin Shakatawa Da Hutawa Dakuma More Rayuwa Kamar Yadda Suka Saba.

Jaruma Maryam Yahaya Na Daya Daga Cikin Jaruman Da Suka Dauki Zuwa Kasar Dubai Tamkar Zuwa Jamhuriyar Nijar.

Gadai Bidiyon KuKalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button