Kannywood News

BIDIYO: Cikakken Bidiyon Shagalin Bikin Aisha Aliyu Tsamiya Aisha Aliyu Tsamiya Wedding

Cikakken Bidiyon Auren Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Wanda Aka Daura Ranar Juma’a

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Nan Cikin Wata Hira Da Akai Da Jarumar.

Ta Gasgata Cewa Eh An Daura Auren Nata Dagaske Ba Shaci Fadi Bane Irin Na Mutane.

Shafin Hausa Media Ya Wallafa Bidiyon Da Yace Jarumar Ta Gasgagata Batun Auren Nata Kamar Yadda Zaku Gani A Kasa.

An Dade Dai Ba’a Ga Fuskar Jarumar Acikin Sabbin Fina Finai Ba, Wanda Daga Bisani Sai Jin Labarin Sanarwar Aurenta Kawai Akaji.

Dayawa Mutane Na Karyatawa Tare Da Yin Zaton Ko Shaci Fadi Ne Irin Na Mutanen Kafar Sada Zumunta.

Lallai Batun Auren Jarumar Ya Dauki Hankali Sosai Tare Da Saka Kokwanto A Zukatan Mutane.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/LqVIFa_2QMk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button