Wani Saurayi Ya Angwance Da Yan Mata Biyu A Rana Daya A Jahar Adamawa.

Wani Rahoto Da Muke Samu Daga Jahar Adamawa Na Cewa,

Wani Matashi Ya Angonce Da Yan Mata Guda Biyu A Garin Mubi Dake Jahar Adamawa.

Kamar Yadda Muka Samu Rahoton Daga Shafin Zainab Umar Yar Adamawa Cewa.

ALLAHU AKBAR!!❤️

wani saurayi daga nan ADAMAWA State a jahar MUBI ya aure mata biu a rana daya uban gaijin Allah taya sa riko.Da yin adalci ina matukar taya sa murna Allah kawo cika da goyo… ALLAH basu zaman lafiya har abada🙏🙏🙏🙏💕💕

Muma Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Fahimtar Juna.

Ubangiji Ya Yassare Abinda Za’ai Bukatun Yau Da Kullum

Gadai Bidiyon Musha Kallo Lafiya

Click Here To Drop Your Comment