Kannywood News

BIDIYO: Daga Gun Shagalin Bikin Jarumi Kuma Mai Shirya Fina Finai Tijjani Asase.

BIDIYO: Daga Gun Shagalin Bikin Jarumi Kuma Mai Shirya Fina Finai Tijjani Asase.

Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Tijjani Asase Ya Angon Ce.

Jarumin Kannywood Tijjani Asase ya angwance da amaryarsa Khadija Dahir Mu’azu Kyalli.

Auren Wanda aka daura auren a yau Asabar a masallacin Juma’a na Baballe Ila da ke unguwar Gyadi-Gyadi a birnin Kano.

Kazalika bikin daurin auren ya samu halartartar jaruman masana’antar ta kannywood.

Kamar yadda kuke gani acikin hotunan nan, Allah ya sa albarka ya ba su zaman lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button