E/News

BIDIYO: Dandazon Mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi gidan Kwankwaso yau Litinin, domin tantance su a sabon tsarin da Kwankwaso ya kawo na ɗaukar nauyin karatunsu na boko.

BIDIYO: Dandazon Mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi gidan Kwankwaso yau Litinin, domin tantance su a sabon tsarin da Kwankwaso ya kawo na ɗaukar nauyin karatunsu na boko.

Yadda ɗaruruwan mahaddata alƙur’ani suka yi sammako a gidan mai girma sanata Kwankwaso a wannan rana ta Litinin.

Mahaddatan sun zo ne domin a tantance su a sabon tsarin da mai girma jagora ya fito da shi na ba su ingantaccen ilimi har zuwa jami’a.

Kamar yadda sanarwa ta gabata mai girma Jagora Engr Dr Rabi’u musa kwankwaso yabada sanar ana neman duk wani mahadacin Qur’ani domin daukar nauyin koyar dashi taji wadin al qur’ani sanan adauki nuayin zuwa manyan jami’o ain musulunci na duniya duk domin bunkasa illimin addini musulunci

Mahaddata Al-Qur’ani Kuma Ga Ranarku.

Yadda ɗaruruwan mahaddata alƙur’ani suka yi sammako a gidan mai girma sanata Kwankwaso a wannan rana ta litinin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button