Kannywood News

BIDIYO: Daraktan shirin Labarina Aminu Saira ya yi cikekken bayani game da canja Nafisa Abdullahi zuwa Fati Washa a cikin shirin

Daraktan shirin Labarina Aminu Saira ya yi cikekken bayani game da canja Nafisa Abdullahi zuwa Fati Washa a cikin shirin

Shirin labarina mai dogon zango wanda yanzu ana zango na hudu inda cikinsa an samu matsala da jaruman biyu wanda kuma sune matasan jarumai a cikin shirin.

An samu ficewar Mahmud da sumayya wato Nuhu Abdullahi da Nafisa Abdullahi wanda duk basa cikin shirin yanzu wanda mutane ke shikenan shirin ya mutu.

Tashar YouTube mai suna “Nagudu Tv” sun tattauna da daraktan shirin malam aminu saira ko miye dalilin canja fuskar Nafisa Abdullahi zuwa fati washa.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Daraktan shirin Malam Aminu Saira.

Ga Cikakken Bidiyon Nan Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button