Kannywood News

BIDIYO: Duk Macen Da Tasan Sai Da Akai Lalata Da Ita Sannan Aka Sakata A Fim Ta Fito Ta Fada Mana Zamu Nema Mata Hakinta- Nafeesat Abdullahi

Duk Wacce Aka Yi Lalata Da Ita Kafin A Sa Ta A Fim Ta Fito Ta Fada Zamu Nema Mata Adalci – Nafisat Abdullahi

A ko wane profession akwai matsaloli daban daban da mutane ke fuskanta, akwai Masu cuta, akwai Kuma Wanda ake cutarwa.

Zantuttukan da Naziru Ahmad yayi, Serious allegations ne da ba’a daukan su da sanyi ko ah ina ne, ah ciki har da ‘Sexual Assault’ Wanda shine dalilin da ya sa na saka Kaina ah cikin abinda bai shafe ni ba….. Amma Kuma idan akayi la’akari da abinda ya fada, ya shafe ni tunda mace ce ni.

Idan abinda yake fada Gaskiya ne Kuma yana da hujjoji da Kuma shaidu, ina cikin mutanen da suke so su san su waye Masu yin hakan! Tunda ya fadawa duniya cewa ga abinda ake yi, toh karshen adalci wa Wanda aka zalunta shine mu san su waye Kuma mu dauki Mataki akan su, Dan a cikin Laws din mu na kasar nan da Kuma film industry din, babu inda it’s acceptable to say a lady should sleep with you for films. There are consequences and the people who’re guilty should be seriously punished.

Daga Karshe Kuma, duk macen da ta san an taba ce Mata to give herself for films, fight for your rights and tell us su waye, because if you don’t speak up, baza ah taba samun gyara ba.

Allah ya sa mu dace.

Daga Maje El-Hajeej, Hotoro

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button