Kannywood News

Watan Tonan Asiri: Ka Rantse Da Allah Baka Taba Cin Wata Kasakata A Fim Ba. Watan Tonan Asiri- Fati Slow

Ka Rantse Da Allah Baka Taba Cin Wata Kasakata A Fim Ba. Watan Tonan Asiri.

Zaka Rantse Da Allah Baka Taba Cin Wata Dan Kasata A Fim Ba Batun Lalata A Kannywood.

Tun Bayan Balahirar Da Ta Kunno Kai A Masana’antar Kannywood, Wadda Wata Tsohuwar Jaruma Tace Ba’a Taba Bata Sama Da Dubiyar Ba.

Mutane Suka Shiga Baiyana Ra’ayoyin Su Akai, Inda Mutane Suka Dinga Zargin Inda Matan Kannywood ke Samun Kudi.

Hakan Yasa Mawaki Naziru Sarkin Waka Fitowa Tare Da Goyan Bayan Tsohuwar Jarumar Wato Ladin Cima.

Inda Har Yake Cewa Dayawa Daga Cikin Wasu Jaruman Na Kannywood Mata, Sai Anyi Lalata Dasu Sannan Ake Sasu A Fim.

Wannan Kalaman Sun Fusata Wasu Jaruman Da Daraktoci, Inda Suka Fito Tare Da Baiyana Ra’ayin Su Akai.

Ciki Kuwa Harda Jarumi Ali Nuhu, Falalu A. Dorayi, Nuhu Abdullahi, Abdulhadi Followcome, Da Dai Sauran Jaruman Kannywood.

Kalaman Martanin Dake Biyo Bayan Kalaman Mawaki Naziru M. Ahmad Na Cigaba Da Karuwa.

Inda Wasu Manyan Matan Masana’antar irin su Nafeesat Abdullahi Suka Fito Dan Nuna Fishin Su Akai.

Jarumai Da Damane Suka Baiyana Ra’ayin Su Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyon Dake Kasa.

 

Related Articles

One Comment

  1. Plz sarkin waka Dan allah kayihakuri ni inasanka kuma Ina zuwa kano sosai amma narasa yaza,ai in hadudakai plz Dan allah 07035021234

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button