News

BIDIYO: Yadda Aka Kama Wata Almajira Tana Bara Da Zunzurutun Kudade Har Naira 500.000 Dakuma Dala $100

BIDIYO: Yadda Aka Kama Wata Almajira Tana Bara Da Zunzurutun Kudade Har Naira 500.000 Dakuma Dala $100

Dubun Wata Almajira Ya Cika A Birnin Tarayya Abuja, Inda Aka Kamata Da Kunshin Kudi Kimanin 500.000.

Matar Mai Suna Hadiza Ibrahim Tana Yawon Barace Barace Ne, Tare Da Wadannan Kudaden A Kunshe A Jikin Ta.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Anas Saminu Ja’een Ya Wallafa A Shafin Sa Na Facebook Cewa.

TAFI MUTUN KUƊI TAKE MASA BARA: Wannan son kuɗi har ina haka

Haka naga an wallafa a wannan kafar ta Facebook cewar ita matar na sunan ta Hadiza Ibrahim tana Bara a babban birnin tarayya Abuja.

Kuma abin mamaki an sami matar da tsabar kuɗi Naira dubu ɗari biyar 500,000 da kuma Dalar Amurka dala dari 100 wanda suke duk mallakinta ne!

Yanzu wannan babu ce ta sata Bara ko kuwa mutuwar zuciya?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button