Kannywood News

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yanzu-Yanzu Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Sanu Musa Yayi Hadarin Mota. 

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yanzu-Yanzu Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Sanu Musa Yayi Hadarin Mota.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Fitaccen Jarumin Kannywood Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Sani Musa Danja Ya Gamu Da Hadari.

Yanzu-Yanzu Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Sani Danja Yayi Hadarin Mota A Hanyar Zuwa Bauchi.

Jarumin Yayi Hadarin Motar Ne Tare Da Babban Fitaccen Mai Bada Umarnin Nam Wato Sunusi Oacar 442

Sai dai Babu Rahoton Rashin Rai Ko Kuma Jikka Kamar Yadda Muka Samu Daga Babban Shafin Kannywood.

Wanda Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumuntar Facebook Cewa.

Subhanallah 💔 Allah ya jarabce jarumi sani danja da Abokin aikin Sunusi Oscar 442 sun samu hadarin Mota a kan hanyar su ta zuwa bauchi. Allah ya tsare sun cikin Koshin lafiya

Binciken da Jaridar Dimokuradiyya tayi, ya nuna cewar a lokacin da suka yi hadarin Sani Danja yana tare da Darakta Sanusi Osca442.

Sun bar Abuja a Safiyar yau Alhamis a kokarin su na zuwa Jihar Bauchi, don halartar gangamin kaddamar da takarar Shugabancin kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na Jam’iyyar NNPP.

Rahotanni sun tabbatar da cewar lamarin ya zo cikin sauki Kuma an dauki dukkan Matakan da suka dace.

Har ila yau rahoton yace Motar da suke a ciki ta Sami damuwa sosai don ko tashi bata yi bare ayi Shawarar cigaba da tafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button