News

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Yanzu-yanzu Allah Yayiwa Tsohuwa Fara Ta Ilela Rasuwa.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Yanzu-yanzu Allah Yayiwa Tsohuwa Fara Ta Ilela Rasuwa.

Rahoton da muke samu yanzu yanzu na cewa, Allah yayiwa tsohuwa ta ilele rasuwa.

Ita dai wannan tsohhuwa na daga cikin tsofaffin da fotaccen mawaki Aminu ladan Ala Ke Yawan Ambato acikin wakokin sa.

Ga duk mai bibiyar wakokin mawakin zai sha ji inda mawakin yake ambaton sunan wannan baiwar Allah ta Ilaila.

Harma waka saida mawakin yai mai suna tsohuwa fara ta ilela sannu sannu Allah Kaini ilela ingaida uwar marayu.

Mundai samu wannan rahoton ne daga shafin kannywood, inda suka wallafa cewa.

INNANILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!

Allah Ya Yi Wa Tsohuwa Ta Illela Rasuwa

Ita ce Tsohuwar da Mawaki Aminu Alan waka yake yawaita yabo a cikin wakokinsa a matsayin ta na mai kaunar harkokinsa.

Muna rokon Allah Ya jikanta.

#kannywoodcelebrities #kannywood #kancelebnigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button