Uncategorized

BIDIYO: Jaruma Fati Washa Zatayi Wuff Da Wani Matashi Dan Shekara 21

Jaruma Fati Washa zatayi Wuff Da Wani Saurayi Mai Shekaru 21.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Abdullahi Wadda Akafi Sani Da Fati Washa, Tayi wuff da wani matashi dan shekaru 21.

Kamar yadda labarin ya watsu a shafukan sada zumunta, anga wasu hotuna na yawo tare da jarumar.

Duk da dai har yanzu jarumar bata wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta ba.

Amma dai anta ganin hotunan jefi jefi a wasu daga cikin manyan shafukan yada labaran Facebook.

Ciki kuwa harda shafin wani wanda ake zaton shine saurayin da zata wuff dashi din.

Jaruma fati washa na daya daga cikin shahararrun jaruman kannywood da sukai shura a masana’antar.

Kuma jarumar na daya daga cikin kyawawa a masana’antar kuma mafi farin jinin samari da yan mata.

Sannan jarumar na cikin jerin jaruman da basu fiye son jawo magana ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button