Kannywood News

BIDIYO: Jarumin Shirya Fina Finan Kudancin Nigeria Jim Iyke Yayi Magana Game Da Shigar Sa Addinin Musulimci A Karo Na Farko.

Jarumin Shirya Fina Finan Kudancin Nigeria Jim Iyke Yayi Magana Game Da Shigar Sa Addinin Musulimci A Karo Na Farko.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyo Jarumi Yayi Magana Ne Tun Bayan Da Labarin Musulimtar Tasa Ta Cika Kafafen Sada Zumunta.

Fitaccen jarumin nan a masana’antar fina-finan Kudancin Najeriya ta Nollywood, Jim Iyke, ya karbi addinin Musulunci.

Rahotanni sun ce jarumin ya karbi Musuluncin ne ranar Laraba a Owerri, babban birnin Jihar Imo, a gaban Babban Limamin Jihar, Suleiman Yusuf Njoku.

Jaridar Aminiya Ta Rawaito Cewa Fitaccen jarumin nan a masana’antar fina-finan Kudancin Najeriya ta Nollywood, Jim Iyke, ya karbi addinin Musulunci.

Rahotanni sun ce jarumin ya karbi Musuluncin ne ranar Laraba a Owerri, babban birnin Jihar Imo, a gaban Babban Limamin Jihar, Suleiman Yusuf Njoku.

2023: Babu wanda zai iya tara wa APC irin kuri’un Buhari a Arewa kamar ni — Okorocha
‘Rashin audugar al’ada na jefa mata cikin tsaka mai wuya’

Wani shafin kungiyar da ke yada addinin a Jihar, mai suna Islamic Calling Family ya tabbatar da labarin da daren Laraba.

Shafin dai ya wallafa cewa, “Daga karshe dai abokin Babban Limamin Jihar Imo, James Ikechukwu Esomugha, wanda aka fi sani da Jim Iyke, jarumi a masana’antar Nollywood, ya karbi Kalma Shahada.

“Muna addu’ar Allah Ya tabbatar da dyga-dugansa a Musulunci,” inji kungiyar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button