Kannywood News

An Fitar Da Katin Gayyatar Ranar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab! Wani Katin Gayyatar Daurin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Yanata Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

An Fitar Da Katin Gayyatar Ranar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab! Wani Katin Gayyatar Daurin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Yanata Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Ga Hotuna Da Bidiyo A Kasa, Wanda Aka Wallafa A Shafukan Sada Zumumta.

Inda Akace Shine Dai Dai. Sai Dai Har Zuwa Yanzun Bamu Sami Tabbacin Hakan Ba Daga Manyan Shafukan Ummi Rahab Dakuma Lilin Baban.

Auren Ya Nuna Za’ayishi Ne A Cikin Wannan Watan Na June Watan 6 Kenan, Inda Aka Bayyana Cewa Za’a Daura Auren A

GURI: Tudun Murtala, Nepa Office Hannun Riga Da Gidan Bala Kasa Tudun Murtala:

RANA: Asabar 18/06/2022

LOKACI: 11: 00 Na Safe.

Wannan Shine Katin Gayyatar Auren Nasu Da Muka Samu. Sai Dai Mutane Mu, (Bayani) Bamu Da Tabbaci Akan Wannan Katin Gauyatar, Sannan Kuma Bamu Da Alhakin Hada Wannan Katin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button