News

BIDIYO: Ku Kalli Bidiyon Bayanin Yadda Jam’iyyar APC Ta Kasa Ceto Hadiminta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

BIDIYO: Ku Kalli Bidiyon Bayanin Yadda Jam’iyyar APC Ta Kasa Ceto Hadiminta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Daga Murjanatu Muhammad Haruna

Ustaz Mesittin yana daya daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su kimanin kwanaki 122 a jirkin kasan Abuja zuwa Kaduna,

Hakika wannan bawan Allah ya taimakawa jam’iyyar APC a jihar Kaduna sosai. Amma kowa ya yi burus da lamarinsa.

To Alhmadulilah, a karkashin jam’iyyar PDP dake jihar Kaduna Honorabue Alhaji Muhammad Usman (Mafi Mishkila) da wasu amintattun bayin Allah sun fara hada ta su gudummawar domin ceto bawan Allahn nan.

Don haka nake kira ga jam’iyyar APC, Maigimar Gwamna Malam Nasiru Ahmed Elrufai, Hajiya Hadiza Balarabe Muhammad Sani Dattijo da su ma su tallafo da tasu gundammawar.

Allah ya sa sako na ya isa inda nake nufi.

Nasir Babban Yaya da fatan za ka isar da sakona ga Uwar Marayun jihar Kaduna, Hajiya Hadiza Balarabe .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button