Kannywood News

BIDIYO: Kulli Bidiyon Wani Matashi Da Ya Sadaukar Da Azumin Na Arfa Kacokan Ga Maryam Yahaya

BIDIYO: Kulli Bidiyon Wani Matashi Da Ya Sadaukar Da Azumin Na Arfa Kacokan Ga Maryam Yahaya

Wani matashi ‘dan soyayya mai suna El Shanawa ya bayyana wani al’amari da ya ‘daure wa mutane kai A Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Matashin inda ya fito ya fada cewa Azumin da yayi na ranar Arfa ya sadaukar dashi kacokan ga jaruma Maryam Yahaya.

Lallai wannan soyayyar Da yakewa maryam yahaya ta daban ce.

domin wasu ma suna ganin babu komai a cikin ta sai hauka da kuma rashin hankali, domin kuwa abin ya wuce gona da iri.

To shi dai dama wannan matashi yayi ‘kaurin suna akan Soyayyar Maryam Yahaya.

Domin kuwa yayi abubuwan mamaki iri daban-daban akan soyayyar.

Yanzu dai bari kuji, ku kuma gane wa idanun ku yanda wannan matashi yake masifar ‘kaunar jaruma Maryam Yahaya.

Ga bidiyon nan a kasa, daga tashar Duniyar Kannywood.

https://youtu.be/iw3nScij15o

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button