Kannywood News

BIDIYO: Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Auren Ka Ba, Inji Moofy (Mai Fassara Finafinan Algaita

Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Auren Ka Ba, Inji Moofy (Mai Fassara Finafinan Algaita)

Fitacciyar mawakiyar nan, kuma shahararriya wajen fassarar fina finan india zuwa hausa wato mufi.

Tasha wani Alwashi wanda ya dauki hankalin jama’a tare da janyo cece kuce a shafukan sada zumunta.

Cikin bidiyon da ta wallafa a shafinta na sada zumuntar Facebook da tiktok moofy ta baiyana cewa.

“Zan iya auran talaka kyakkyawa mu zauna cikin mutunta juna, ladabi, so da kuma kauna har abada, ya fi min salama da kwanciyar hankali”

Wannan magana tata ba karamin janyo cece kuce tayi ba, lamarin da yasa mutane sukaita baiyana ra’ayoyin su akai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button