Foot Ball

Karon Farko Dan Kwallon Nigeria Ahmad Musa Ya Caccaki Yan Siyasa Da Shuwagabannin Nigeria

Karon Farko Dan Kwallon Nigeria Ahmad Musa Ya Caccaki Yan Siyasa Da Shuwagabannin Nigeria

Dan Kwallon Kafar Nigeria Ahmad Musa Ya Caccaki Yan Siyasa Da Shugabannin Nigeria Wadanda Ke Tura Yaran Su Kasashen Ketare Yin Karatu.

Ahmad Musa Ya Caccaki Yan Siyasar Ne, Bayan Yajin Aikin Da Kungiyar Jami’oin Nigeria Wato ASUU Ta Shiga.

Ahmad Musa Yayi Wata Wallafa Ne A Kafafan Sa Na Sada Zumuntar Zamani Wanda Ba’a Taba Gani Yayi Irin Wannan Wallafar Ba.

Acikin Wallafar Tasa Ahmad Musa Ya Fara Da Cewa, “Zuwa Gareku Yan Siyasa Da Masu Rike Da Madafun Ikon Kasar Mu Nigeria.

Yaya Kuke Ji Duk Sa’ilin Da Kuka Ziyarci Yayenku Da Suke Karatu A Kasashen Waje? Harma Ku Dauki Hoto Dasu A Makarantun Da Kuka Saka Su Sannan Kuyi Postin A Shafukan Ku Na Sada Zumunta Yayin ASUU Ke Yajin Aiki??

Ahmad Musa Ya Kara Da Cewa, Yanzu Dan Allah Kun Kyauta Kenan?? Bayan Kun Gama Daukar Hotuna Da Yayanku Da Suke Karatu A Kasashen Waje Sannan Ku Dawo Gida Nigeria Kuna Bukatar Yayan Talakawa Suzo Su Biku Da Wake Wake Da Tafi?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button