Ahmad musa ya bayar da kyautar naira miliyan biyu ga tsohon dan wasan nigeria da ya koma direban mota.

Wasu rahotanni dake yawo a kafafen sada zumunta sun rawaito cewa.

Fitaccen dan wasan kwallon super eagles Ahmad musa yayi kyautar naira miliyan biyu

Kamar yadda shafin bbc Hausa Ya Gano Cewa ‘Yan Najeriya na nuna jin dadinsu bayan da kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bai wa tsohon dan wasan Super Eagles Kingsley Obiekwu Naira Miliyan 2.

Tsohon dan wasan dai ya shiga wani hali saboda yanayin rayuwa wanda ya sa har ya koma yin aikin direba a jihar Enugu.

Dalilin da ya sa Ahmed Musa ya taimaka masa kenan.

Click Here To Drop Your Comment