Foot Ball

Bidiyon Yadda Ahmad Ali Nuhu yake Buga Kwallon Kafa Tare Ya Yaran Turawa A Sabon Team Dinsa Dake kasar Ingila

Bidiyon Yadda Ahmad Ali Nuhu yake Buga Kwallon Kafa Tare Ya Yaran Turawa A Sabon Team Dinsa Dake kasar Ingila

Ahmad Ali Nuhu da ga fitaccen jarumin shirya fina finan hausa a masana’antar Kannywood ya fara taka leda a kasar Ingila Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon.

andai nuno Ahmad dinne yana buga tamolan tare da yaran masu jajayen kunnuwa a sabon team din da mahaifin sa Ali Nuhu Ya Nemar Masa a Kasar Ta Ingila.

Idan baku manta ba tun a kwanakin baya ne muka labarta muku cewa Ahmad din da Mahaifan sa Ali Nuhu sun tafi kasar domin wani babban Al’amari da yake shirin faruwa.

Ali Nuhu Dai Jarumi Ne Dake Son Ganin Ya Cika Burin Dan Nasa Ahmad Na Ganin Ya Zama Fitaccen Dan Ball A Duniya.

Shikuma Dan Nasa Ahmad Ali Nuhu Ya Dade Yana Burin Zama Shahararren Dan Ball Wanda Ake Damawa Dasu A Duniya.

Ko A Wata Hira Da Akai Dashi Ya Taba Baiyana Cewa, A Yanzu Bashi Da Burin Da Ya Wuce Ya Zama Fitaccen Dan Kwallo A Babban Team Din Duniya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button