Kannywood News

ALHAMDULILLAH; Jaruma Nafisat Abdullahi Za Tayi Bankwana Da Kannywood Auren ta Gaskiya Akai.

ALHAMDULILLAH; Jaruma Nafisat Abdullahi Za Tayi Bankwana Da Kannywood Auren ta Gaskiya Akai.

Fitacciyar jarumar shirya fina finan hausa ta kannywood wato Nafisat Abdullahi Na Shirin Shiga Daga Ciki Domin Raya Sunnar Manzon Allah Kamar Yadda Rahotanni Suka Bayyana.

Jaruma Nafisat Abdullahi Da Angon Nata, Anga Hotunan Kafin Aure Wanda A Turance Ake Kira Da Preewedding Picture Suna Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Wannan Itace Gaskiya Magana Akan Auren Jarumar kannywood nafisat abdullahi kamar yadda a yanzu haka labarin ya karade social media.

A yanzu haka Wani labari ya zagaye duniya Inda mutane da yawa sunyi mamakin wannan Maganar domin mutane da yawa suna cewa Duk wata jarumar kannywood baza tayi aure da wuri ba.

Domin idan baza ku manta ba Kunsan cewa matan kannywood a yanzu haka Basu da burin suyi aure domin indai kaga mace tayi aure kuma jarumar kannywood akwai Dalilin.

Haka zalika wasu da yawa daga cikin su idan sunyi aure Kwanaki kadan zasu fito daga gidan mijin nasu su dawo masana’antar kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana.

https://youtu.be/QbCJr5MqHAk

Kamar yadda kuka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kun Gane gaskiya akai kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa da ace zatayi aure da sai tafi samun Sauki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button