Kannywood News

Bidiyon Yadda Jaruma Momee Gombe Ta Fara Shiriya Film Dinta Mai Dogon Zango A Kasar Dubai

Bidiyon Yadda Jaruma Momee Gombe Ta Fara Shirin Film A Kasar Dubai

Cikin Wani Bidiyo Dake Yawo A Kafafen Sada Zumunta, An Hango Jaruma Momee Gombe Dauke Da Wata Karamar Yarinya A Hannunta.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Tare Da Wani Mai Daukar Bidiyo A Kasar Dubai Yana Musu Bidiyo.

Da Alamu Dai Ana Kyautata Zaton Jarumar Ta Fara Daukar Shiri A Kasar Dubai Dukda Dai Bada Baiyana Sunan Shirin Ba.

Sai Dai Za’a Iya Cewa Wannan Al’adace Ta Jaruman Kannywood Wanda Ba Kasafai Suka Cika Baiyana Sunan Shiri Ba Musamman Ma A Lokacin Da Suke Daukar Shi.

Wani Sa’ilim Ma Sai Suna Daf Da Kammalawa Suke Baiyanawa Tare Da Fidda Sunan Fim Din.

To Amma Dai Jarumar Ta Wallafa Wani Tsakure Daga Cikin Shirin Da Ake Shiryawa Yanzu Haka A Kasar Dubai.

Inda A Kasan Wallafar Tata Ta Rubuta Alhamdulillah!!!

https://youtu.be/EEP6Icvbv9E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button