Kannywood News

Mawakiya Safara’u Kwana Casain Ta Kara Raira Karatun Alkur’ani Tare Da Yin Magana Akan Masana’antar Kannywood Domin Yanzu Saide Ta Basu Aiki

Mawakiya Safara’u Kwana Casain Ta Kara Raira Karatun Alkur’ani Tare Da Yin Magana Akan Masana’antar Kannywood Domin Yanzu Saide Ta Basu Aiki

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyo, Wannan matashin mai suna Ahmed dake hira da wasannin na kaciei kacici da mutane a kan hanya.

Wanda ake kira da street quiz ya samu tsohuwar jaruma kuma mawakiyya Safiyya Aminu Wadda aka fi’ sani da safara’u kwana chasa’in.

Wadda ayanzu kuma ta rikide ta zama Safa inda akayi mata tambayoyi kan sana’ar ta ta wakokin zamani na gambara.

A cikin hirarsu da ita yayi mata tambaya game da wani kalamin nata acikin wakar da take cewa ta bar sana’ar ma yan wahala.

Inda ta bada amsar da ta saba bayawarwa cewa tayi sana’o’i da dama kafin film amma duk wanda ya tsargu da shi take.

Kana ya mata tambaya tsakanin waka da film wanné ta fi samun kudi Safa ta tabbatar da cewa tasamu kudi a film amma baza’a hada da kudin da ta samu a waka ba tafi samun kudia waka

kana ya tambaye ta ko nan gaba zata dawo ta cigaba da film Safa ta tabbatar da tana burin hakan amma fa ba ‘a matsayin jaruma ba sai dai ta dauki nauyin film din ta yan kannywood din suzo suyi mata ta biya su tunda magana ake ta kudi, ko kuma in ta samu gurbi a finafinan kudancin kasar nan in ko kannywood suka ce zasu dauke ta film sai dai in zasu biya ta kudi makudai ga dai tattaunawar tasu.

https://www.instagram.com/reel/ChDGPp1I3ni/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Masu sauraranmu a koda yaushe bayan wannan labarin ya riskeku zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button