Kannywood News

Soyayyar Jarumin Kannywood Shamsu Dan Iya Da Jaruma Maryam Yahaya Ta Fito Fili, Bayan Da Suka Shilla Kasar Dubai Domin Shaqatawa

Soyayyar Jarumin Kannywood Shamsu Dan Iya Da Jaruma Maryam Yahaya Ta Fito Fili, Bayan Da Suka Shilla Kasar Dubai Domin Shaqatawa

Fitaccen Jarumin Kannywood Din Nan Shamsu Dan Iya, Tare Da Fitacciyar Jaruma Maryam Yahaya Na Cigaba Da Baiyana Duniya Kyakkywar Alakar Dake Tsakanin Su.

Kamar Yadda Zakugani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Jaruman Dai Nayin Wani Abu Mai Kama Da Soyayyar Juna.

Duk Da Dai Har Yanzu Basu Baiyanawa Duniya Gaskiyar Alakar Dake Tsakanin Su Ba, Amma Alamu Na Nuni Da Cewa Akwai Soyayya A Tsakanin Jaruman.

Don Ko A Wannan Bidiyon Dake Kasa, Zakuga Yadda Jaruman Ke Cin Abinci Tare Cikin Salo Na Soyayya A Kasar Dubai.

Tabbas Wannan Al’amari Dakuma Shakuwa Na Cigaba Da Nuni Da Cewa Akwai Wata Kyakkyar Alaka Ta Soyayya A Tsakanin Jaruman.

Domin Ba Wannan Ne Karo Na Farko Da Ake Hango Jaruman A Waje Guda Ba,

Ansha Ganin Su A Cikin Hotuna Daban Daban Masu Nuni Da Cewa Akwai Soyayya Mai Dadi A Tsakanin Su.

Gadai Bidiyon Jaruman A Kasar Dubai Ku Kalla

https://youtu.be/-wFn_2-3kkY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button