Foot Ball

Yanzu-Yanzu Ahmed Musa ya sanar da rage farashin Kudin Man Fetur agidajen Mansa dake Jihar Kano daga Naira N620 zuwa N580.

Yanzu-Yanzu Ahmed Musa ya sanar da rage farashin Kudin Man Fetur agidajen Mansa dake Jihar Kano daga Naira N620 zuwa N580.

Fitaccen Dan Wasan Ƙwallon Kafa a Nigeriya Ahmed Musa ya sanar da rage farashin Kudin Man Fetur agidajen Mansa dake Jihar Kano daga Naira N620 zuwa N580.

Ahmad Musa Ya Sanar Da Hakan Ne A Ranar Litinin 24/7/2023 A Shafinsa Na Sada Zumunta.

Inda Yace Yayi Hakan Dan Saukakawa Al’umma Radadin Da Ake Sha A Wannan Yanayin Da Ake Ciki.

Al’umma Da Dama Sun Yabawa Ahmad Musa Kan Wannan Namijin Kokarin Tare Da Yin Kiraye Kiraye.

Ga Masu Hannu Da Shuni Musamman Ma Yan Kasuwa, Da Suyi Koyi Dashi.

Wajen Saukakawa Al’umma Ta Hanyar Sauko Da Farashin Kayayyakin Masarufi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button