Kannywood News

ALLAH SARKI: Halinda Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Shiga, Bayan Taji Sabuwar Wakar Sa Mai Suna [Yanzu Zanyi Aure]

ALLAH SARKI: Halinda Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Shiga, Bayan Taji Sabuwar Wakar Sa Mai Suna [Yanzu Zanyi Aure]

A Yayin Da Bikin Mawaki Ado Isa Gwanja Ke Gabatowa, An Hango Tsohuwar Matarsa Na Nuna Rashin Jin Dadi.

Kamar Yadda Aka Sani Ne, Baka Safai Ma’aurata Ke Rabuwa Ba Su Manta Da Junan Su.

Dole Ne A Dan Dinga Bibiyar Juna, Duk Da Cewar Ba’a Tare Amma Akwai Wani So Da Yake Tare A Tsakanin Su.

Maimuna Kiyi Hakuri Wakar Da Kikaji An Sa A Wajan Biki Na Ba Dake Nake Ba ~ Ado Gwanja

Bayan fitar wata waƙa ta Ado Gwanja a lokacin bikin sa, mai suna sai yanzu nai Aure, mawakin yabi tsohuwar matar sa yana bata hakuri kan wakar, yace bada ita yake ba.

Yace tun kafin Auren su wakar take, a cewar sa tun muna tare kin sha jin wakar amma ban sake ta ba, yanzu ma bansan DJ yana da ita ba kawai Naji an kunna, ba yadda na iya, tunda bazan iya yin faɗa ranar Aure na ba.

Alamu suna nuna har yanzu akwai ƙauna tsakanin Gwanja da tsohuwar matar sa,

Meye ra’ayin ku?

© AMINTACCIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button