Religion

BIDIYO: Ba’ayiwa Mawaki Davido Adalci Ba Dan Yayi Wakar Batanci, Inji Sheikh Musa Yusif Asadussunnah

BIDIYO: Ba’ayiwa Mawaki Davido Adalci Ba Dan Yayi Wakar Batanci, Inji Sheikh Musa Yusif Asadussunnah

Fitaccen Malamin Addinin Nan Sheikh Musa Yusif Asadussunnah Yace Ba’aiwa Davido Adalci Ba.

Malamin Ya Bayyana Hakanne A Cikin Wani Bidiyo Da Malamin Yayi A Shafin sa Na Sada Zumunta.

Inda Ya Soki Abinda Akaiwa Davido Kan Yin Waka Da Rawa A Yayin Da Ake Sallah A Masallaci.

Idan Baku Manta Ba, Mawaki Davido Dashi Da Yaransa Mai Suna Logos Lori Sun Saki Wani Sabon Bidiyo.

Wanda Acikin Bidiyon Aka Hango Wasu Na Sallah, Bayan Idar Da Sallar Kawai Suka Kama Tikar Rawa.

Lamarin Da Ya Jawo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta, Har Hakan Yai Dalilin Jawowa Mawakin Asarar Mabiya Sama D Miliyan Biyu.

Sai Dai Daga Karshe Mawakin Da Yaga Yanata Tafka Asara, Hakan Tasa Ya Goge Bidiyon.

Gadai Kalaman Malamin Kamar Haka.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button