News

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yadda Wani Matashi Ya Rataye Kansa, Saboda Halin Kuncin Rayuwa Da Ake Ciki.

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Yadda Wani Matashi Ya Rataye Kansa, Saboda Halin Kuncin Rayuwa Da Ake Ciki.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI’U

Mummunan labari daga karamar hukumar Ningi ta jihar bauchi wannan matashi dan cikin garin Ningi ne kuma yana rayuwa a unguwar Dinya anan cikin garin Ningi

Dazun nan aka tarar dashi a daki ya rataye kanshi shidai wannan matashi sunan shi babba mai gyaran solar wannan shine sana’arsa tayau da kullun

A yadda mukeji makasudin wannan rataya yayine domin irin halin matsanan chin halin daya tsinchi kanshi a ciki

Ya Allah muna rokonka Allah ka jarabbace dadai da imanin mu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button