News

BIDIYO: Yadda Jami’an Tsaro Sukayi Nasarar Dakile Harin Yan Bindiga Tare da Halaka Mutum Bakwai daga Cikin Yan Bindigar.

BIDIYO: Yadda Jami’an Tsaro Sukayi Nasarar Dakile Harin Yan Bindiga Tare da Halaka Mutum Bakwai daga Cikin Yan Bindigar.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Daga Jahar Zamfara Na Cewa.

Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Yan Bindiga Tare da Kashe Mutum Bakwai daga Cikin Yan Bindigar.

Rahoton Ya Bayyana Cewa, Bayan Dakile Harin Da Yan Bindigar sukayi niyar kaiwa a Kauyen Kangon Sabuwal dake Yanke Wanke a Karamar Hukumar Mulkin Gusau.

Bayan kashe Yan Bindigar Kazalika Sojoji sun Kutsa cikin Daji inda sukayi nasarar Kwato Matshin Shidda Da Kuma wasu miyagun makaman Yan Bindigar.

Ciki harda Bindiga Mai Sarrafa Kanta Da Baburan Hawa Da Saurab Makai.

Ubangiji Allah Ya Ci gaba da Bawa Jami’an Tsaronmu Nasara Ya Kare Su A Duk Inda Suke Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button