Foot Ball

BIDIYO: Dan Wasa Mafi Karancin Shekaru Da Arsenal Ta Dauko Daga Arewacin Nigeria Jahar Katsina.

BIDIYO: Dan Wasa Mafi Karancin Shekaru Da Arsenal Ta Dauko Daga Arewacin Nigeria Jahar Katsina.

Shin kun San Wannan Dan wasan mafi karancin shekaru da Arsenal ta dauko daga Najeriya dan Arewacin kasar ne.

Mahaifiyarsa ’yar Katsina ce, yayin da mahaifinsa ya fito daga Zariya, Ta Jahar Kaduna.

Sunansa….. Munnir Muhammed Sada Shekara daya da ta wuce, matashin dan wasan ya rattaba hannu kan kwantiragi da Gunners.

Tabbas wannan dan wasa mai karancin shekaru na da matukar hazaka kwarai dagaske a cewar mai horar warsa.

Kuma ana kyautata zatom zai bada gudun mawa sosai a harkar taka leda ta duniya baki daya kamar yadda mai horarwar su yake fada.

Yanzu Haka yana da shekaru 9 Fatan alheri ga dan wasanmu na Super Eagles na Najeriya nan gaba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button