Uncategorized

BIDIYO: Masha Allah An Kai Amarya Ummi Rahab Dakin Mijin’ta lilin Baba Yanzu Kalli Video…

Masha Allah An Kai Amarya Ummi Rahab Dakin Mijin’ta lilin Baba Yanzu Kalli Video…

MASHA ALLAH: An Kai Amarya Ummi Rahab Dakin Mijin ta Inda Iyayen ta da Yan uwa da Abokan Arziki Suka Rakata Kuma Sukai Mata Nasiha Kamar Yadda Akewa Kowacce Amarya Bisa Al’ada.

Jaruma Ummi Rahab Yanzu Haka Dai Tazamo Amarya a Wajen Fitaccen Mawaki Lilin Baba Wanda Sunyi Aure Na Soyayyar Juna Kuma Zamu ce Masu Masha Allah.

Tabbas Lilin Baba Ya Cika Alkawarin Sa Na Cewar Zai Auri Ummi Rahab Wadda Ada Baya Yarin Yar sace Tare Suke aiki Amma Yanzu Kuma Cikin Ikon Allah Tazamo Matar Sa.

Tabbas Al’umma Masu Tarun Yawan Gaske Ne Suka Halacci Wajen Taron Bikin Nasu Kuma Anyi Biki Lafiya Alhandullh An Gama Shagalin Bikin kalau.

Kuma Manyan Jarumai Dadama sun Halacci Wannan Gagarumin Biki da aka Gudanar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button