Uncategorized

BIDIYO: Yadda Akasha Shagali Da Wasanni A Bikin Jaruma Ummi Rahaba Da Angonta Lilin Baba

BIDIYO: Yadda Akasha Shagali Da Wasanni A Bikin Jaruma Ummi Rahaba Da Angonta Lilin Baba

Alhamdulillahi Yanzu Jaruma Ummi Rahab Ta Zama Amarya Ga Fitaccen Mawakin Nan Lilin Baba.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Yadda Akasha Shagulgulan Bikin Nasu Tare Da Manyan Mawakan Kannywood Da Kuma Fitattun Jaruman Masana’antar.

An Farane Da Wasan Kwallon Kwafa Sannan Akai Wakoki Da Dirama Kafin Haduwa a Wajen Daurin Aure Washe Gari Lahadi.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Mawaki Ado Gwanja Da Mawaki Hamisu Breaker Na Daga Cikin Wadanda Suka Chashe A Wajen Bikin

Gadai Bidiyo Ku Kalla

https://youtu.be/aLHHjT7CsQU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button