Uncategorized

BIDIYO: Bidiyon Yadda Aka Sha Shagulgulan Bikin Ummi Rahab Da Angonta Lilin Baba Harma Akai Wasanni A Wajen Bikin

BIDIYO: Bidiyon Yadda Aka Sha Shagulgulan Bikin Ummi Rahab Da Angonta Lilin Baba Harma Akai Wasanni A Wajen Bikin

Daga karshe dai Allah Ya tabbatar, wato batun auren fitaccen mawaki Lilin Baba da fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Ummi Rahab.

Hakika ansha dambarwa a baya akan wannan aure, har sai da wasu ma sukai tunanin cewa bazai yiwu ba.

To amma Da Yake Abin Na Allah Ne, Kuma Allah Ya kaddara, shine Mijin Ta Kamar Yadda Hausawa Ke Cewa Matar Mutum Kabarin Sa.

Tuni dai yanzu an riga an daura wannan aure, Ummi Rahab da Lilin Baba sun zama ango da amarya.

Kuma an gabatar da shagulgula iri daban-daban Kala Kala, ciki harda wasan ‘kwallon ‘kafa, Wanda Ya Samu Halartar Manyan Jarumai Da Dama Daga Masana’antar Ta Kannywood.

Kamar yanda zaku gani a wannan bidiyon dake ‘kasa.

https://youtu.be/H-bjYrKFmpA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button