Uncategorized

BIDIYO: Bikin Jaruma Ummi Rahab Da Mawaki Lilin Baba Kamu Day 1

BIDIYO: Bikin Jaruma Ummi Rahab Da Mawaki Lilin Baba Kamu Day 1

Fitaccen Mawakin Hausa Hip Hop Wato Lilin Baba Na Shirin Angon Cewa Da Fitacciyar Jaruma Ummi Rahab.

MashaAllah! Kalli Yadda Aka Fara Shagalin Bikin Fitaccen Mawakin Hausa Lilin Baba Dakuma Fitacciyar Jarumar Kannywood Ummi Rahab.

Ya Zuwa Yanzun Dai Shirye Shirye Sunyi Nisa Na Wajen Gudanar Da Wannan Qasaitattan Bikin Nasu Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Yadda Akai Kamu Day 1.

Ranar Jumma’a Ne Aka Gudanar Da Kamu Day 1 Na Bikin Fitaccen Mawakin Dakuma Fitacciyar Jarumar.

Ranar Asabar Daidai Da 18/06/2022 Za.a Gudanar Da Daurin Auren Nasu A Cikin Garin Kano, Muna Musu Fatan Ubangiji Allah Yasa A Daura Auren A Sa.a Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya.

Kalla Cikakken Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Ranar KAMU Na Auren Nasu.

https://youtu.be/H-bjYrKFmpA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button