![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/FB_IMG_1655537448233.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO: Dubun Wata Inyamura Mai Yiwa Yan Bindiga Safarar Makamai Ya Cika A Jahar Delta.
Dubun wata mata ta cika da aka kama tayo safarar makamai a Delta
Daga Barista Nuraddeen Isma’eel
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/FB_IMG_1655497600943.jpg?resize=225%2C300&ssl=1)
Rundunan ‘Yan sanda na jihar Delta, tayi nasarar cafke wanata mai sun mista Victoria Itila da laifin kamata dumu-dumu ta boye makamai da suka hada da bindigu da ababen hada bindigun ta boyesu a cikin wata jikka.”
An kama mista Victoria ne, a cikin wata motar haya bayan da jami’an ta zurfafa bincike a wannan motar inda akaga wadannan makaman jibge a bayan ma’ajiya ta mota.”
DSP edafe ya bayyanawa manema labarai cewa! Rundunan tayi nasarar cafke Victorial ne a babban hanyan dake cikin jihar Delta.”