Uncategorized

BIDIYO: Kwankwaso Da Peter Obi Aisha Yesufu Tayi Bayani Dalla-Dalla Kan Batun Hadewar Jam’iyyun Biyu

BIDIYO: Kwankwaso Da Peter Obi Aisha Yesufu Tayi Bayani Dalla-Dalla Kan Batun Hadewar Jam’iyyun Biyu

Fitacciyar yar gwagwarmayar nan wato Aisha Yesufu tayi kira ga tsohon gwamnan jahar kano Eng.Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso.

Aisha Yesufu wadda ta wallafa acikin wani guntun bidiyo a shafinta na sada zumunta.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon a kasa, tayi kira ga rabi’u kwankwaso da ya dubi girman Allah yaje su hade da Peter Obi.

Ba wannan ne karo na farko da yan nigeria keyin irin wannan kiraye kirayen na cewa idan aka hade din tafiyar tasu zatai kyau ba.

Ko suma a nasu bangaren inyamurai ansha jiyo su nayin kira da babbar murya cewa, kamata yai kwankwaso ya dauki peter obi a matsayin mataimakin sa.

Gadai bidiyon ku kalla

https://youtu.be/D67BRYzDl08

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button