Kannywood News

BIDIYO: Matar Ado Gwanja Ta Saki Zafafan Hotuna Tare Da Bidiyon Murnar Birthday Dinta

Matar Ado Gwanja Ta Saki Zafafan Hotuna Tare Da Bidiyon Murnar Birthday Dinta.

Wasu Zafafan Hotunan Matar Fitaccen Mawakin Hausa Wato Ado Isa Gwanja, Wanda Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Sun Dauki Hankali.

Wadannan Hotuna Dakuma Bidiyon Da Maimuna Matar Mawaki Gwamnja Ta Saki Sun Ja Hankali.

Yayinda Suka Haifar Da Muhawara A Shafin Na Sada Zumunta, Inda Wasu Ke Mata Fatan Alkhairi.

Yayinda Wasu Kuma Ke Tofa Albarkacin Bakinsu Akai, Ganin Yadda Ta Saki Jiki Ta Dinga Shan Rawarta Abinta.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Bidiyo Dake Kasa, Maimuna Tayi Bikin Zagayowar Shekarar Tata Ne Cikin Farin Ciki.

Anan Muke Addu’ar Allah Ya Sanya Shekaru Albarka Amin

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button