News

BIDIYO: Na Yafewa Nafisa Ishaq Sannan Banyi Kalaman Batsa Ba- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

BIDIYO: Na Yafewa Nafisa Ishaq Sannan Banyi Kalaman Batsa Ba- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Dake Kano Wato Sheikh Aminu Daurawa, Yayi Karin Bayani Game Da Kalamansa Da Akeyiwa Kallan Kalaman Batsa.

Kamar Yadda Zakuga Bidiyon, Malamin Yayi Bayanin Ne Acikin Wani Faifan Bidiyo, Inda Yace, Sam Babu Batsa A Kalamaina.

Malamin Yace Baiso Yace Uffan Ba Amma Kasancewar Anata Yada Maganar Hakan Ne Yasa Yafito Yai Karin Haske Akan Batun.

Malam Aminu Daurawa Yace Ya Yafewa Nafisa Ishaq, Kuma Bai Yarda Wani Ko Wata Su Daukar Masa Fansa Akai Ba.

Inda Yace Tun Kafin Tafito Ta Bashi Hakuri Ake Ta Fada Masa Cewa, Ta Zage Shi, Amma Shi Kuma Yace Ya Yafe Mata.

Sai Kuma Gashi Dakanta Ta Fito Ta Bayar Da Hakuri, To Tasani Shi Ya Dade Ma Da Yafe Mata Tun Kafin Ta Bashi Hakuri.

Malamin Yace Babu Batsa A Kalaman Sa. Shidai Yana Yin Fatawa Ne Akan Gudun Duniya.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.

https://youtu.be/QNUQmGHoiIM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button