Uncategorized

BIDIYO: Mawaki Ado Gwanja Ya Zama Ambasan Kamfanin Wayar Itel A Nigeria

Fitaccen Mawaki Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood Ado Gwanja Ya Zama Ambasada Kamfanin Waya Itel.

Kamar yadda suka wallafa a shafin su na sada zumunta cewa, Muna Murnar Sanar daku cewa Ado gwanja daga yau ya zama dan gida a kamfanin wayar sadarwa ta itel.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon a nasa bangaren kamar yadda zakugani a bidiyon yadda jarumin ke tallata kamfanin na itel.

 

Mawakin yayi musu talla a karo na farko tun daga sanda suka rattaba hannu a wannan talla.

Kuma za’a iya cewa wannan shine karo na farko da ado gwanja ya fara samun talla daga kamfani kamar wannan harma ya samu matsayin ambasada.

Gadai bidiyon ku kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button