Kannywood News

BIDIYO: Mr 442 Ya Samo Sabuwar Yarinya a Nijar Ya Watsar da Safara’u Kwana Casa’in

BIDIYO: Mr 442 Ya Samo Sabuwar Yarinya a Nijar Ya Watsar da Safara’u Kwana Casa’in

Kamar Yadda Zaku Kalla A Cikin Bidiyon Nan, fitaccen Mawakin Nan Mr442 Ya Sake Samo Sabuwar Yarinya A Kasar Nijar.

Wacce Itama Ya Ke Kokarin Sakata A Harkar Waka Kamar Yadda Yasa Safara’u.

Da Alamu Dai Mawakin Nan Mai Salon Wakar Bats* Wato Mr 442, Yana Kokarin Karo Mace Cikin Kungiyar Tasu Ta Yin Waka.

Sai Dai Akwai Yiwuwar Itama Ta Shigo Da Zafinfa Ayi Harkar Wakar Da Ita Watakila Ma Tafi Safara’u.

Ita Dai Wannan Sabuwar Fuskar Duk Da Bamu San Sunanta Ba, Amma Da Ganin Alamun Tafiyar Tasu Zatayi Dai Dai Dasu. Domin Yarinyar Kyakykyawa Ce, Sosai.

Ga Yanda Su Fara Raira Wakar Da Ita Wannan Sabuwar Fuskan, Daya Samota Daga Kasar Nijar.

Ga Bidiyon Ku Kalla 👇👇👇👇👇

https://youtu.be/eYjOSZ3Y3ps

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button