Kannywood News

Innalillahi…; Bidiyon Wata Rawar Batsa Da Jarumar Izzar So Aisha Najamu Tayi Ta Janyo Cece-Kuce

Innalillahi…; Bidiyon Wata Rawar Batsa Da Jarumar Izzar So Aisha Najamu Tayi Ta Janyo Cece-Kuce

Wani Bidiyo Da Jarumar Kannywood Aisha Najmu Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Ya Janyo Cece Kuce, Musamman Ma Yadda Take Wata Rawa Mai Kama Data Batsa.

Matashiyar jaruma mai suna A’isha Najamu tayi wani abin Allah wadai wanda ake ganin wannan abun ba karamin mutuncinta zai taba domin wasuma abaya da sukayi hakan anga yadda suka kare.

Ta saki wani bidiyo wanda takeyin wata rawa mai kama da ta batsa wanda jama’a ba karamin Allah wadai sukayi da wannan abun da jarumar tayiba.

Sai dai mutane da yawa musamman ma mabiya shafin jarumar sun Shahin tsokaci tare da yima jarumar tsokaci.

Yayinda wasu ke jan hankalinta da taji tsoron Allah, Ta Daina Abinda takeyi bai kamace ta ba.

.Daman kuma wannan ba wani babban abu bane a wajen su mafi yawancin jaruman suna yin irin wannan musamman daga fitowar tiktok zuwa yanzu da yawa matan kannuwood sun zubar da kimarsu

A’isha Najamu ana ganin daman jarumar yar social media ce sosai a kullum ana ganin sababbin bidiyoyinta acikin tiktok

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button