Uncategorized

BIDIYO: Rahma Sadau Ta Sake Fitowa A Wani Kayattacen Film Din India, A Karo Na Biyu.

BIDIYO: Rahma Sadau Ta Sake Fitowa A Wani Kayattacen Film Din India, A Karo Na Biyu.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu, Jaruma Rahma Sadau Na Cigaba Da Aikin Wani Fim Din India.

Kamar Yadda Jarumar Ta Wallafa A Shafukan Ta Na Sada Zumunta Dangane Da Yadda Suke Daukar Shirin.

Jama’a Da Dama Sun Bayyana Ra’ayin Su Akai, Musamman Ma Mabiya Shafin Jarumar.

Inda Mutane Da Dama Suka Dinga Bayyana Ra’ayin Su Kan Irin Shigar Da Jarumar Tayi Acikin Shirin.

Wanda Ake Ganin Taci Karo Da Addini Dakuma Al’ada Ta Mallam Bahaushe.

Jaruma Rahma Sadau Tasha Shan Suka Kan Yanayin Yadda Take Saka Kayan Ta.

Lamarin Da Ya Tilasta Jarumar Fita Daga Masana’antar Kannywood.

Inda Takoma Nollywood Dakuma Bollywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button