Uncategorized

BIDIYO: Sabon Fim Din Da Jarumar kannywood Rahama Sadau Zata jagoranta  A Kasar India

BIDIYO: Sabon Fim Din Da Jarumar kannywood Rahama Sadau Zata jagoranta  A Kasar India

Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa ta masana’antar kannywood “Rahama ibrahim” wacce aka fi sani da “Rahama Sadau”, zata kara fitowa a wani sabon fim din kasar India.

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a kwanakin baya ne jaruma Rahama Sadau ta fito a wani film din kasar India mai suna “Khuda Hafiz”, tare da wani shahararren jarumi dan kasar ta india wanda a yanzu haka shirin ya kusa zuwa kasuwa.

Sai Kuma a jiya wata babban darakta ta kasar India ta kara tuntubar Jaruma Rahama Sadau domin kara fitowa a wani sabon shirin.

Ga dai abin da jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafinta na sada zumunta Instagram inda tayi bayani game da sabon shirin Fim din.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button