Uncategorized

BIDIYO: Shahararren Ɗan Ƙwallon Ƙafa Didier Drogba Ya Karbi Addinin Musulunci.

Shahararren Ɗan Ƙwallon Ƙafa Didier Drogba Ya Karbi Addinin Musulunci.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Da Dumi Duminsa Na Cewa.

Tsohon ɗan ƙwallon ƙasar Ivory coast da ƙungiyar ƙwallon ƙafan Chelsea Didier Drogba ya karɓi addinin Musulunci yau.

Kamar Yadda Rahoton Ya Cika Shafukan Sada Zumuntar Zamani, Inda Dubban Al’umma Suka Taya Dan Wasan Farin Ciki.

Tare Da Addu’ar Allah Yasa An Shigo Addinin Musulimci A Sa’a Dakuma Addu’ar Allah Ya Tabbatar Da Diga Digai.

Mundai Samu Wannan Rahoton Ne Daga Shafin Shehin Malamin Addinin Nin Musulimci Wato Sheikh Dr Muhammad Salah

Wanda Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumuntar Facebook Cikin Harshen Turanci Cewa.

Circulated News:
The famous former Ivorian footballer Didier Drogba reverted to Islam
Source: LET’S TALK ABOUT ISLAM, CHRISTIANITY AND JUDAISM 《THE GREAT DEBATE -18 YEARS》

✍🏾 We try to confirm it from more authentic sources

Allah ubangiji ya ƙara ɗaukaka Musulunci da Musulmai a ko ina a faɗin Duniya Albarkacin Shugaban Halitta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button