News

BIDIYO: Sheikh Mallam Murtala Asada Yayi Huduba Mai Zafi Kan Cire Sheikh Nuru Khalid

Sheikh Mallam Murtala Asada Yayi Huduba Mai Zafi Kan Cire Sheikh Nuru Khalid

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Dake Kasa, Fitaccen Malamin Addinin Musulumci Sheikh Mallam Murtala Asada Yayi Huduba Mai Zafi Kan Cire Sheikh Nuru Khalid.

Tun Bayan Tsige Sheikh Nuru Khalid Daga Limancin Massalacin Apo Daga Yan Majalisu Abuja.

Biyo Bayan Wasu Kalaman Malamin Na Sukar Gwamnati Kan Gaza Shawo Kan Matsalar Tsaro A Nigeria.

Lamarin Da Yaakai Ga Tsige Shehin Malamin Da Kwamitin Masallacin Yayi, inda Kwamatin Ya Baiyana Hakan A Matsayin Karya Doka Dakuma Ka’idar Masallacin.

Lamarin Dai Ya Haifar Da Cece Kuce Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Inda Har Takai Ga Wasu Malamana Fitowa Tare Da Yin Allah Wadai Da Wannaan Hukunci Na Tsige Shehin Malamin.

Kamar Yadda Zaku Gani A Wannan Bidiyon, Sheikh Murtala Asada Ya Sake Fitowa Tare Da Yin Allah Wadai Kan Hukuncin Da Aka Dauka Akan Malamin.

Na Daakatar Dashi Daga Limaanci, Saboda Ya Fadi Gaskiya Akan Gwamnati Mai Ci.

Ga Bidiyon nan Ku Kalla

https://youtu.be/2l-RriqGnzI

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button