Kannywood News

BIDIYO: Tirqashi Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Kashe Miliyoyin Kudade A Bikin Birthday Dinta A Kasar Waje

BIDIYO: Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Kashe Miliyoyin Kudade A Bikin Birthday Dinta A Kasar Waje

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Nafisat Abdullahi.

Tayi Wani Gagarumin Birthday Wato Bikin Tunawa Da Zagayowar Shekarar Haihuwar Ta A Kasar Waje.

Wannan Birthday Nata Yayi Matukar Baiwa Mutane Mamaki Musamman Abokan Sana’arta Yan Kannywood.

Kasancewar Yadda Ta Kashe Maqudan Kudade Tare Da Gaiyyatar Manyan Mutane Dan Su Tayata Murna.

Jarumai Da Yawa Sun Taya Jarumar Murnar Bikin Zagayoyar Haihuwarta Ciki Harda Jarumi Ali Nuhu.

Wanda Yai Mata Addu’a Tare Da Fatan Alkhairi Acikin Rayuwar Ta Dakuma Sana’oin Ta.

Jaruma Nafisat Abdullahi Jaruma Ce A Kannywood, Kuma Yar Kasuwa Ce Dake Harkar Kasuwan Ci A Kasashe Daban Daban Ciki Harda Gida Nigeria.

Gadai Bidiyon Nata Ku Kalla 👇👇👇👇

https://youtu.be/GmM-OPGS4HQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button