![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/01/FB_IMG_1674735842366.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
BIDIYO: Bidiyon Yadda Dan Siyasa Yayiwa Murja Ibrahim Kunya Gagarumar Kyautar Kece Raini.
BIDIYO: Anyiwa Murja Ibrahim Kunya Gagarumar Kyautar Kece Raini.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/01/FB_IMG_1674735538190-1.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
Fitacciyar Yar Tiktok Din Nan Wato Murja Ibrahim Kunya, Wadda Ta Shahara A Manhajar Tiktok.
Ta Samu Wata Gagarumar Kyautar Kece Raini Ta Dalolin Kudade Tare Manyan Waya Kirar Iphone.
Murja Ta Wallafa Bidiyon Wannan Gagarumar Kyauta Da Akai Mata A Shafin Ta Na Sada Zumunta.
Ta Nuna Wannan Kyautar Miliyoyin Kudaden Tare Da Waya Kirar Iphone Da Ta Samu.
Wannan Na Zuwa Ne Bayan Da Jarumar Tai Kaurin Suna A Manhajar Tiktok.
yayinda Take Ayyana Abubuwan Da Takeyi A Matsayin Baiwa Mabiyanta Nishadi.
Inda A Gefe Guda Kuma Wasu Ke Alakanta Abubuwan Da Takeyi Da Rashin Tarbiya.
Kafin Zuwan Tiktok Dai Murja Jaruma A Masana’antar Kannywood Kuma Yar Rawa.
Saidai Bayan Da Ta Samu Karbuwa Ta Sanar Da Ficewarta Daga Masana’antar Ta Kannywood.
Ga Cikakken Bidiyon Ku Kalla
https://youtu.be/k4O01z7XWko