Kannywood News

BIDIYO: Rungumar Da Adam A. Zango Yayi A Film Din Asin Da Asin Haramun Ne, – Inji Mallam

Rungumar Da Aka Hango Adam A. Zango Yayi A Film Din Asin Da Asin Haramun Ne, – Inji Mallam

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A. Zango Yayi Runguma A Film Dinsa Mai Suna Asin Da Asin.

Cikin Wani Kafce Da Aka Hango Jarumin Rungume Da Hijabi Lamarin Da Ya Jawo Cece Kuce.

Sai Dai Daga Baya Jarumin Ya Wanke Kansa Inda Ya Nuna Tare Da Tabbatar Da Yadda Aka Dauki Shirin.

Jarumin Ya Wanke Kansa Daga Wannan Zargi Na Runguma Da Aka Hango Shi Yayi Acikin Film Din.

Saidai Har Yanzu Ana Cigaba Da Samun Kace Nace Kan Batun Musamman Ma Wajen Halacci Da Haramcin Yin Hakan.

Kamar Yadda Wannan Shehin Malamin Yai Jan Hankali Kan Lamarin Kamar Haka.

Kushiga Nan 👇👇👇👇 Dan Yin Kallo.

https://youtu.be/4fi3TyPQw38

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button