Kannywood News

BIDIYO: Yadda Ake Cigaba Da Shagalin Bikin Jarumin Kannywood Adamu Abdullahi Daddy Hikima (Abale)

BIDIYO: Yadda Ake Cigaba Da Shagalin Bikin Jarumin Kannywood Adamu Abdullahi Daddy Hikima (Abale)

A yaune Aka Daura Auren Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Wato Abale.

Bikin Wanda Ya Samu Halartar Jaruman Kannywood Da Dama Dama Yan Siyasar Jahar Kano.

Andai Daura Auren Jarumin Ne Tare Da Zankadediyar Amaryar Sa Wato Maryam Umar Farouq Saleh.

An Daura Auren A Masallacin Uhud Dake Na’ibawa Inda Tawagar Mallam Ibrahim Sharada Mai Neman Takarar Gwamnan Kano Ya Samu Halarta.

An Hango Manyan Jaruman Kannywood Irin Su Ali Nuhu Tijjani Asase, Da Dai Sauran Su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button